Jirgin da ake kira Rio Segura ya isa tashanr jiragen saman Pozzallo bayan ya kubutad da sama da 'yan gudun hijira su 500 daga Eritrea da Somaliya a ranar 7 ga watan Oktoban wannan shekarar.
Ma'aikacin Muryar Amurka (VOA) Tare Da 'Yan Gudun Hijira A Birnin Sicily
Wakilin Muryar Amurka Nicolas Pinault a Sicily, Yake bada rahoto akan wasu 'yan gudun hijirar da suka fito daga kasashen Africa suna kokarin tsallaka tekun Mediterranean daga kasar Libya zuwa Italiya.
![Birnin “Rio Segura” Dake Pozzallo, Sicily, Italiya, Oktoba 8, 2015.](https://gdb.voanews.com/31b69784-02f4-40db-bb69-879971412b32_cx2_cy2_cw95_w1024_q10_r1_s.jpg)
9
Birnin “Rio Segura” Dake Pozzallo, Sicily, Italiya, Oktoba 8, 2015.
!['Yan Gudun Hijira Na jira Su Sauka Daga Jirgin Ruwan Da Ya Ceto Su Daga Tekun Bahrum, Oktoba 8, 2015.](https://gdb.voanews.com/b2d5a5bd-6190-46fd-bb57-733538c2d3db_cx4_cy2_cw92_w1024_q10_r1_s.jpg)
10
'Yan Gudun Hijira Na jira Su Sauka Daga Jirgin Ruwan Da Ya Ceto Su Daga Tekun Bahrum, Oktoba 8, 2015.
![Jirgin Ruwan Da Wasu Suka Rasa Rayukan Su A Tekun Pozillo, Okboba 8, 2015.](https://gdb.voanews.com/5ff28e2c-b043-4dd7-b06e-f375f632c7bf_cx3_cy6_cw93_w1024_q10_r1_s.jpg)
11
Jirgin Ruwan Da Wasu Suka Rasa Rayukan Su A Tekun Pozillo, Okboba 8, 2015.
!['Yan Gudun Hijira Na Jiran A Sauke Su Daga Jirgin Ruwa, Oktoba 8, 2015.](https://gdb.voanews.com/6882bb5b-09c0-4bbd-a31e-6f87833fd9ac_cx3_cy2_cw90_w1024_q10_r1_s.jpg)
12
'Yan Gudun Hijira Na Jiran A Sauke Su Daga Jirgin Ruwa, Oktoba 8, 2015.