Hotunan bikin cika shekaru 55 da samun yancin Najeriya, Kungiyoyi Daban-Daban a Abuja da Lagos ciki har da tsoffin shugabannin kasa.
Bikin Cika Shekaru 55 Da Samun Yancin Najeriya
- Ladan Ayawa
1
Wasu Mata a Lagos cikn shiga irin ta al'adar su suke murnan cika shekaru 55 da samun yancin Najeriya
2
Shugaba Muhammadu Buhari da Sanata Bulkola da tsoffin shugabannin Najeriya
3
Yan kungiyar BOYS SCOUT suke maci a Birnin Lagos, domin munnar cika shekaru 55 da samun yancin Najeriya
4
Yan Makarantar Al-Rahman kenan suke maci a Lagos, wajen bikin cika shekaru 55 da samun yancin Najeriya