Sojin Amurka Sun Ce Harin Bam Da Sojin Saman Kasar Suka Kai Akan Wani Asibiti Dake Birnin Kunduz Na Kasar Afghanistan Bisa Kuskure Ne.
An Kai Harin Bam Akan Wani Asibiti Dake Kunduz, Afghanistan
Sojin Amurka Sun Ce Harin Bam Da Suka Kai Kan Wani Asibiti A Kunduz Kasar Afghanistan Bisa Kuskure Ne.

1
Sojojin Amurka Sun Dauki Alhakin Kai Mummunan Harin Jiragen Sama Akan Wani Asibiti Dake Kunduz A Kasar Afghanistan Inda Suka Bayyana Lamarin A Matsayin Kuskure, Oktoba 7, 2015.

2
Shugabar Kungiyar Likitoci Masu Taimakama Masu Karamin Karfi Joanne Liu Ta Yi Kira Da Ayi Biincike A Kan Mummunan Harin Bam Da Sojin Amurka Suka Kai Kan Wani Asibiti A Birnin Kunduz Kasar Afghanistan, Oktoba 7, 2015.

3
Ire Iren Sakonnin Da Mutane Suka Bari A Kofar Ofishin Kungiyar Likitoci Masu Taimakama Masu Karamin Karfi A Geneva, Oktoba 7, 2015.

4
Lauyar Kungiyar Likitoci Masu Taimakama Masu Karamin Karfi (Medecins Sans Frontieres) Francoise Saulnier Tare Da Shugabar Kungiyar A Taron Manema Labarai A Geneva, Oktoba 7, 2015.