Boma-bomai sun tashi a wasu wurare guda biylu, mutane akallah 15 sun rasa rayukansu, a cewar hukumar bada agajin gaggawa da ake kira NEMA. Duk dai babu kungiyar da ta dauki alhakin kai harin, amma harin yayi shige da na ‘yan Boko Haram, kungiyar dake da tsattsauran ra’ayin addini.
Biyo Bayan Tashin Bom a garin Nyanya dake Abuja
Boma-bomai sun tashi a wasu wurare guda biylu, mutane akallah 15 sun rasa rayukansu, a cewar hukumar bada agajin gaggawa da ake kira NEMA. Duk dai babu kungiyar da ta dauki alhakin kai harin, amma harin yayi shige da na ‘yan Boko Haram, kungiyar dake da tsattsauran ra’ayin addini.

1
‘Yan sanda na tattara tarkace a wajenda bom ya tashi, a garin Nyanya dake Abuja.

2
An taimakawa mutumin da ya jikkata sanadiyar fashewar Bom din garin Nyanya.

3
‘Yan sanda na tattara tarkace a wajenda bom ya tashi, a garin Nyanya dake Abuja.

4
An ga tarkacen abubuwa a kasa wajen da bom ya tashi a kasuwar Kuje da ke Abuja.