Yadda duniya ta wayi gari a wasun sassa.
Duniyar Mu A Yau, Janairu 20, 2016.

5
Dan Jaridar Amurka Jason Rezaian Tare Da Uwargidansa Yegneh Salehi Yayin Da Aka Sake Shi Daga Gidan Hursunar Kasar Iran Ranar Asabar Da Ta Gabata.

6
'Yan Kwana kwana Na Kokarin Kashe Gobarar Da Ta Kama Wani Gida A Kasar Phllippines.

7
Wani Tsuntsu Dangin Babba Da Jaka Na Hutawa A Wani Gidan Adana Dabbobi A Ingila Yayin Da Sanyi Ya Karu.

8
Masu Rawar Gargajiya A Kasar China Na Rawar Dragon.