Ofishin Dance Place dake babban birnin Washington DC ya gudanar da wani babban taron bikin kade-kade da raye-raye na al'ummar kasashen Afirka dake nan washington DC a karo na 30 mai suna "Dance Africa DC" wanda ya gayyato duk masu raye-raye da kade-kade na kasashen Afirka a nan Birnin Wahisngton ta Amurka, ranar Litinin 5 ga watan Yuni na shekarar 2017.
Hotunan Bikin Kade-Kade Da Raye-Rayen Raya Al'adun 'Yan Afirka a Babban Birnin Washington DC

13
Facebook Forum