Hotuna daga sassan duniya dabam dabam kan abubuwan dake faruwa da ya shafi al'umma ko waddanan kasashen.
Hotuna Daga Sassan Duniya Daban Daban
Hotuna daga sassan duniya dabam dabam kan abubuwan dake faruwa a wasu kasashe.

1
Tsohon mukarabin shugaban Faranasa Emmanuel Macron kan tsaro a gabban yan majalisa gabbanin saurar karar da aka shigar a kansa.

2
Ma'aikantan kamfanin Amazon a gaban offisin su a yankin San Fernando de Henares yayin da suke gangamin ganin an kara musu albashi saboda yanayin ayyukan su a birnin Madrid dake kasar Spain.

3
Ashraf Zaki (2nd-L), shugaban yan fim din kasar Masar tare da wasu jaruman fina finan suke raka gawar shahararren dan wasan kwaikwayo Gamil Rateb

4
Daraktan Tsara Manufofin Ma'aikatar harkokin wajen Amurka Brian Hook ya ke gaisawa da shugabn kungiyar Iran Action Group
Facebook Forum