Hotuna daga sassan duniya dabam dabam kan abubuwan dake faruwa da ya shafi al'umma ko waddanan kasashen.
Hotuna Daga Sassan Duniya Daban Daban
Hotuna daga sassan duniya dabam dabam kan abubuwan dake faruwa a wasu kasashe.

5
Shugaban Amurka Donald Trump yake rabawa mutane abinci a lokacin da ya kai ziyara Chocin darkar Baptist yayin da yake zagaye domin nazarin aiyukan farfadowa daga barnar da mahaukaciyar guguwar teku Florence ta yi a garin New Bern, jihar North Carolina,

6
Sakataren gwamnatin kasar Kasar Kenya Henry Rotich yake ajiyewa yan takardun kasafin kudi domin su karanta

7
Ma'aikatan Kamfanin Dilancin Labarun Kasa China, XINHUA ke aikin wallafa zane zanen yan siyasa a birnin Beijing
Facebook Forum