Hotunan Amurukawa Yayinda Suke Bikin Wasanin Samun Yancin Kai Na 4 Ga Watan Yulin Shekarar 2017
Hotunan Amurukawa Yayinda Suke Bikin Wasanin Wuta Na Samun Yancin Kai Na 4 Ga Watan Yuli

5
Amurukawa na ci gaba da murnar tunawa da ranar samun 'yancin kai a duk fadin kasar inda suka yi wasani da wuta a sararin samaniyya a filin Hudson River dake Jersey City a ranar 4 ga watan Yuli na shekarar 2017.
Facebook Forum