A Ranar hudu ga watan Nuwamba ne Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya karrama kungiytar wasan dawakai ta MTN a Kaduna bayan da suka lashe kofin gasar Hassan E Hadeja da aka gudanar.
Hotunan Karrama Kungiyar Wasan Dawakai Ta MTN a Kaduna
A Ranar hudu ga watan Nuwamba ne Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya karrama kungiytar wasan dawakai ta MTN a Kaduna. Nuwamba 6, 2015.

5
Kofin da kungiyar wasan dawakai ta MTN ta lashe a Kaduna bayan kammala gasar Hassan Hadeja