Kungiyar ‘yan arewacin Najeriya, Zumunta ta gudanar da zanga-zangar kira ga gwamnatin Najeriya ta nemo daliban Chibok, a gaban ofishin jakadancin Najeriya, dake Washington D.C., Mayu 31, 2014.
Zanga-zangar Zumunta a Washington D.C., Mayu 31, 2014

5
Masu zanga-zanga rike da alluna dake dauke da sakonni ga gwamnatin Najeriya, May 31, 2014.

6

7