Masu ruwa da tsaki akan aikin jarida da yada labarai a Najeriya na ci gaba da matsa lamba ga hukumomin kasar kan bukatar samar da tsarin albashi na musamman da zai kyautata rayuwarsu, la’akari da kalubalen da suke fuskanta wajen gudanar da ayyukansu.
Ma’aikatar sufurin jiragen sama da hukumar FAAN sun fara gwaji a kan aikin sufurin jiragen saman Najeriya yayin da ake sa ran bude filayen jiragen saman kasar kwanan nan.
Domin Kari
No media source currently available
Wani kamfnin wasan bidiyo ya kaddamar da wani wasa da nufin karfafawa maza masu jinni a jika guiwa, su motsa jiki a wannan yanayin da ake fama da annoba da nufin taimakawa a rage gallazawa mata.
An yi kiyasin cewa, kimanin kashi 8% na al’ummar duniya ba su cin nama kwata-kwata. Masu kula da lamura sun ce, irin wannan rayuwar na iya zama da kalubale a kasashen nafiyar Afirka inda ake yawan cin nama da kuma kifi a galibin abincin da aka saba da shi.
Madina Shettima Pindar, kwararrar mai kula da abinda ya shafi cin abinci mai gina jiki a asibitin kwararru na birnin Maiduguri, jihar Borno a Najeriya, ta yi karin haske kan tasirin cin abinci ba nama.
Har yanzu ana cikin duhu dangane da sabon nau’in annobar COVID 19 Omicron, da ya hada da tasirin rigakafin COVID-19 da kuma, ko akwai bukatar samar da wani maganin rigakafi.