Jami'in majalisar dinkin duniya akan yaki da cutar ebola ya ja kunne jama'a kada a yi sakaci da cutar sabili da wasu nasarori da aka samu
Hukumar kiwon lafiya ta duniya ko WHO tace annobar ebola ta lafa amma ta kashe mutane fiye da dubu takwas
Kungiyar Lafiya ta duniya tace, mutane da dama sun mutu a sakamakon bular anobar Ebola data boye a wata gunduma dake gabashin kasar Saliyo.
Bayan ta kashe fiye da mutane dubu shida a kasashen yammacin Afirka, yanzu yadwar cutar ta ebola ta ragu
Muryar Amurka na fadakar da al-ummomi musamman na yammacin Afirka akan annobar cutar Ebola, da hanyoyin kiyaye kamuwa da kwayar cutar, da kuma lamuran yau da kullum masu nasaba da wannan muguwar cuta wadda tayi asarar rayukan dubban mutane a watannin baya.
Babban sakataren majalisar dinkin duniya ya ce an samu cigaba da yaki da cutar ebola amma akwai jan aiki a gaba
Biyo bayan barazanar da wata ma'aikaciyar kiwon lafiya tayi domin an killaceta alatilas sabili da yin jinyar masu cutar ebola a Afirka, gwamnatin Amurka ta sauya dokar.
Jakadiyar za ta je kasashen Guinea da Laberiya da kuma Saliyo ta ganewa idanun ta halin da suke ciki game da cutar Ebola.
Domin Kari