Yarinyar ta mutu ne bayan balaguron da aka yi da ita zuwa kasar Ghana
Cikin kasashen Amurka da Spain aka samu bullar cutar ebola baicin kasashen Liberiya, Guinea da Saliyo
Najeriya tayi nasarar rabuwa da cutar Ebola inji hukumar kiwon lafiya ta duniya.
Tsohon shugaban kasar Cuba, Fidel Castro ya ce cikin farin ciki kasar shi za ta hada kai da Amurka su yaki cutar Ebola a Yammacin Afirka.
Shugaban kungiyar agaji ta kasa da kasa ta Ingilan, Dr. Mark Goldring, ne yayi wannan kira tareda yin gargadi kan illar rashin kara daukan matakai kan cutar.
Kungiyar Lafiya ta duniya tace ya zuwa yanzu cutar Ebola ta kashe mutane dubu hudu da dari biyar da hamsin da biyar.
Kafofin yada labaran kasar Laberiya sun ce ministar sufurin kasar ta dauki matakin killace kan ta bayan rahoton cewa direban ta ya mutu sanadiyar cutar Ebola.
Shugabar hukumar kiwon lafiya ta duniya ko WHO a takaice tace cutar ebola na yiw a kasashen yammacin Afirka barazana
Yayin da kasar Liberiya ke fama da cutar ebola wadda ta hallaka dubban rayuka a kasar, ma'akatan kiwon lafiya dake jinyar masu cutar sun fantsama cikin yajin aiki har sai gwamnati ta kara masu albashi sabili da hadarin da suke fuskanta.
Wani ma'aikacin jinya ya kamu da Ebola a jahar Texas
Domin Kari