Mazauna garin Gombi sun ce da sanyin safiya ne wasu 'yanbindiga suka dira akan gidan wani Bajamushe suka sace shi.
Ana kyautata zaton Fulani makiyaya ne suka kai farmaki lokacin sahur a karamar hukumar Maradun a Jihar Zamfara.
Zanga-zangar ta kara haddasa cunkoson a babban hanyar zuwa Nasarawa.
A firar da yayi da abokiyar aiki Grace Abdu Dr Kabir Mato yace jam'iyyar PDP tana da hanu a cikin rikicin dake faruwa a jihohin da ba ita ce ke mulki ba lamarin da yanzu ya kaiga tsige gwamnan Adamawa wanda ya fice daga jam'iyyar ya koma APC.
Madugun kungiyar Boko Haram ya dauki alhakin kai wani harin bom kwanan nan a garin Lagos,
Biyo bayan ziyara da Malala ta kawo Najeriya daliban Chibok su biyar da suka samu suka kubuta daga hannun 'yan Boko Haram sun gana da ita a Abuja.
Kwana kwanan nan gwamnatin jihar Imo ta fito da shirin yiwa duk 'yan asalin arewa ajihar ragista sai gashi gwamnatin Legas ma ta bi sawun jihar Imo.
Kayayyakin masarufi basuyi tashi gwauron zabo ba kamar yanda a wasu lokuta yake faruwa a lokacin watan Azumi.
Samarda kyakkawar yanayin samarda hanyoyi, wutan lantarki da takin zamani zai tamaka wajen rage rashin aiki.
Jami’an gwamnatin Najeriya dana Amurka sunyi muhawara dangane da batun tsaro, musamman ma game da ceto daliban Chibok wadanda aka sace sama da kwanaki 87 kennan.
Tsofin hukumomin Najeriyar sun marwa shugaba Goodluck baya.
Takardan da Gwamnan Murtala Nyako, ya rubuta ba na zargin shugaba Goodluck akan tashin hakali.
Domin Kari