An binciki masallaci da gidan liman a Jihar Abia.
Sunyi tafiya ta fiye da kilomita goma kafin su isa garin Madagali.
Gwamnan Ekiti mai barin gado yace rashin ingantacen tattalin arziki ke haddasa rikici a wasu jihohi dake arewacin kasar
Sanadiyar labarin asiri da jami'an tsaro suka samu hukumar 'yansandan jihar Gombe ta samu nasarar kwance wasu bamabamai goma sha biyu da aka dana cikin wata mota kusa da makaranta.
'Yan kwamiti sun fara zaman jin ba’asi game da tuhumar da ake yiwa gwamna Murtala Nyako da mataimakinsa Bala James Ngalari.
Sun kashe sojoji 12 gami da shugaban su, da kuma 'yan sanda biyar tare da babban jami'in su mai mukamin D.P.O
Jamiyar APC ta jihar Bauchi ta sha alwashin gurfanar da gwamnatin jihar Bauchi a kotu
Sojojin Najeriya sun ce sun kama wasu mata uku da suke zargin cewa 'yan ta'adda ne, wadanda kuma ake zargin su na daukar mata domin su shiga cikin kungiyar.
Sojojin Najeriya sun ce sun kama wasu mata uku da suke zargin cewa 'yan ta'adda ne...
A wani furuci da yayi Farfasa Soyinka yace hare-haren da 'yan kungiyar Boko Haram ke kaiwa akan masallatai da mijami'u ka iya kawo hadin kai tsakanin Musulmi da Kirista abun da ya kawo rarrabuwar ra'ayi tsakanin 'yan Najeriya
Biyo bayan matakan da gwamnonin arewa suka dauka akan yawan rigigimu tsakanin Fulani da makiyaya a wasu jihohin arewa kunyiyar Miyetti Allah ta yabawa kungiyar gwamnonin arewa a karkashin shugabancin gwamnan jihar Neja Babangida Aliyu
Bayan kwanaki tamanin da 'yan Boko Haram suka sace daliban Chibok har yanzu ba'a san makomansu ba domin babu wani tabbas da gwamnatin tarayya ta bayar a kansu.
Domin Kari