An tabbatar da mutuwar mutane 15 a harin na jiya, a cikin su da mahara biyu.
A lokacin da wakilinmu ya ziyarci hedkwatar Kungiyar Kiristoci ta Najeriya dake Abuja, mataimakin shugaban kungiyar mai kula da jihohin arewa maso gabas.
An yanke hukumcin kisa a kan wasu sojoji 12 dake cikin masu yakar 'yan Boko Haram a arewa maso gabashin Najeriya a saboda yin bore da kuma kokarin kashe babban kwamandansu. A cikin hukumcin da Birgediya-Janar Chukwuemeka Okonkwo ya karanta, kotun soja ta samu wadannan sojoji 12 da laifi, yayin da ta sallami wasu biyar da ta ce ba su da laifi. An daure wani na tsawon kwanaki 28 a kurkuku tare da aiki mai tsanani.
Biyu daga cikin'yan bindigan da suka kai hari sun mutu.
An sami rahotanni masu karo da juna akan inda jirgin saman sojan Najeriya yake.
Ana takura ma 'yan jamiyar adawa akan batun kamfe
Yayin da yake zantawa da wakilin Muyar Amurka tsohon gwamnan Borno Ali Modu Sherif yace ya ziyarci jihar ne domin ya roki wadanda rikcin kungiyar Boko Haram ya rutsa dasu ya kuma bada tallafi.
A zamansu na farko bayan sun dawo daga hutun wata biyu majalisun dokokin kasar Najeriya sun bukaci gwamnatin kasar da ta kaddamar da yaki gadan gadan akan jihohi uku na arewa maso gabas wadanda yanzu kungiyar Boko Haram ta kusa mamayesu tare da hallaka dubban mutane da gidajensu.
Ana cigaba da samun kwararowar 'yan gudun hijira a jihar Borno suna shiga Maiduguri har da wadanda sun fara noma amma dole suka baro gonakinsu domin tsira da ransu.
Fiye da mako daya da kwace garuruwan, Michika da Bazza a jihar, Adamawa,
Wakilin Muryar Amurka ya yi tattaki zuwa sansanin 'yan gudun hijira dake Yola wadanda da suna gudun hijira a Gwoza, Gulak, Michika,Madagali da Mubi amma suka sake gudu zuwa Yolan domin kame wuraren da suke da 'yan Boko Hara suka yi.
Domin Kari