Yayin da aka share mako daya da kwace birni na biyu mafi girma a Jihar Adamawa wato garin Mubi, yanzu haka kungiyar mayakan sa kai suna ikirarin kafa daula a Mubi, harma suka canza sunan garin zuwa “Madinatul Islam”.
Biyo bayan wani taro na muasamman da gwamnonin jihohin uku suka yi sun kalubali yadda gwamnatin tarayya take rike harkokin tsaron yankin inda suka kara da cewa idan ba'a yi hattara ba nan da 'yan kwanaki kungiyar Boko Haram zata mamaye jihohin uku
Wasu mahara da ba'a san ko su wanene ba sun kai hari a gidan yarin dake Koton Karfe dake jihar Kogi
A yau dai wani dan kunar bakin wake ya kai hari a garin potiskum, sai dai ana kyautata zaton jami’an tsaro sun damke wani da ake tunanin maharinne yayinda yayi yunkurin arcewa.
Tun da sayin safiyar jiya mutane suka yi cincirindo a masallatan Jimeta da Yola domin gabatar da sallar nafila da kuma yin addu'o'i na musamman akan halin da jihar ke ciki.
Yayin da guguwar siyasa ke kadawa a koina a Najeriya a jihar Nasarawa 'yan jamiyyar APC sun bukaci gwamnansu Umaru Al-Makura kada ya sake tsayawa takara.
Maza hudu da Mata biyar ne suka mutu a cikin harin
Ba sulhu ba tsagaita wuta kuma babu wata tattaunawar da ake yi a Chadi inji Abubakar Shekau
Tunawa da Daliban Chibok, babi na 4.
Tunawa da Daliban Chibok, babi na 3.
Wani sojan Nijeriya ya ce 'yan Boko Haram din da su ka kai hari a garin Mubi na jihar Adamawa sun fi su yawan makamai da ingantattun makamai da kuma manyan makamai. Shi ya sa su ka gudu.
Mazauna garin Mubi arewa-maso-gabashin Nigeria na bayyana fargaba da alhini kan halin da suka shiga bayanda Boko Haram suka abkawa garin.
Domin Kari