Wakilan VOA sun isa birnin N’Djamena don kawo rahottani akan yarejejniyar tsagaita wuta tsakanin Boko Haram da Gwamnatin Nigeria.
Tunawa da Daliban Chibok, babi na 2.
Rahotanni daga arewacin Jihar Adamawa na cewa wasu ‘yan bindiga da ake zaton ‘yan Boko Haram ne.
Wanda ake kira kakakin kungiyar, Danladi Ahmadu ne ya fadi haka a wata tattaunawa ta wayar talho
Cikin 'yan watannin nan jihar Nasarawa ta shiga jerin jihohi dake fama da rikicin kabilanci wanda yayi sanadiyar tarwatsa al'ummomi da dama da arcewa daga muhallansansu.
A cikin firar da tayi da abokiyar aiki yayain da ta kawo ziyara nan wurinmu, Turai 'Yar'Addu'a matar shugaban kasar Najeriya marigayi Alhaji Umaru 'Yar'Addu'a ta tabo batun 'yan matan Chibok da kungiyar Boko Haram ta sace.
Wasu mutane da yawa dake gudun hijira a yankin Michika dake cikin jihar Adamawa sun shiga wani halin lahaula walakawati sanadiyar hare-haren 'yan Boko Haram.
Wannan abu ya faru ne a yankunan kananan hukumomin Michika da Madagali a jahar Adamawa
Tunawa da Daliban Chibok, babi na 1.
Bayan an sanarda duniya cewa gwamnatin Najeriya da kungiyar Boko Haram sun cimma yarjejeniyar tsagaiita wuta sai gashi kungiyar na cigaba da kai hare-hare
Shekaru 5 ke nan ana yaki da 'yan ta'adda kuma duk shekara sai an ware kudi don tsaro.
Sabili da yadda kungiyar Boko Haram ta sha karyata batun yin sulhu da ita can baya yasa wasu da dama na tababan batun tsagaita wuta da aka ce an cimma domin har yanzu ana samun hare-hare a jihohin Borno da Adamawa.
Domin Kari