WASHINGTON,DC —
Kwana daya bayan harin da aka kai tashar motar garin Gombe da boma-bomai an tabbatar da mutuwar mutane tara da suka hada da mata biyar, maza biyar, wadanda a cikin su akwai 'yar yarinya karama da kuma wani dan karamin yaro kamar yadda za ku ji cikakken bayani a cikin rahoton da wakilin Sashen Hausa Abdulwahab Mohammed ya aiko: