Misalin mutane 6 ne suka rasa rayukansu daga hare-haren kunar bakin wake da wasu mata suka kai a Kantin Kwari, dake birnin Kano a arewacin Najeriya.
Masu sharhi ka al’amurran yau da kullum da sauran ‘yan Najeriya na ci gaba da fadin matsayin su game da jirgin sama na daukar kaya mallakar sojin kasar Rasha da jami’an tsaro suka kama makare da makamai a Filin Jirgin Sama na Malam Aminu Kano.
Kimanin malaman firamare da na fiye da firamare 250 suka gamu da ajalinsu sakamakon rigingimun da aka sha fama dasu da kungiyar Boko Haram cikin shekaru uku da suka gabata.
Jama’ar, garuruwa Mubi da Maiha na bukatar tallafin Gwamnatin jihar Adamawa.
Yau matasa suka kai wata zanga-zanga filin jirgin sama na Malam Aminu Kano
Rigingimun da kungiyar Boko Haram ke haddasawa a jihohin arewa maso gabashin Najeriya sun sa dubban mutane sun fantsama cikin wasu garuruwa har da na kasashen dake makwaftaka da Najeriya
Biyo bayan da jami'an tsaro da 'yan kato da gora da mahara suka sake kwatowa daga hannun 'yan Boko Haram yanzu kura ta fara lafawa.
Wadansu 'yan gudun hijira daga Barno sun ce suna kallon kaduna a zaman aljanna.
An tsare turawa bakwai matuka da kuma masu aikin jirgin.
Wasu 'yan bindiga da ba a sani ba sun fasa gidan yarin garin Minna.
Rahotanni suna nuni da cewa jirgin wanda ya yada zango yana kan hanyarsa ne zuwa Cadi.
Mutanen da aka horas dasu sun fito ne daga sassa daban daban na alamuran rayuwar yau da kullum a Kano.
Domin Kari