Rikicin kailanci da na addini na neman zama ruwan dare gama gari a jihar Taraba inda wasu sun yaudari wasu shugabanin al'umm daga bisani suka hallakasu.
Bayan sanarwar da rundunar sojin Najeriya ta bayar na sake kwato garin Gamboru Ngala daga hannun Boko Haram mazauna yankin sun bukaci gwamnati ta gina barikin soja na din din din din a garin
Jiya rundunar sojin Najeriya ta sanarda sake kwato garin Gamboru Ngala daga kungiyar Boko Haran
Yau da safe aka samu tashin wasu tagwayen bamabamai a birnin Damaturu fadar gwamnatin jihar Yobe.
Wasu da ba tantance ko su wanene ba sun kai hari garin Kotse dake jihar Taraba
Makon da ya gabata ne aka sanarda duniya cewa an samu canjin shugabancin kungiyar Boko Haram
Shugaba Idris Deby na kasar Chadi yace da alamun wani mai suna Mahamat Daoud shine ya maye gurbin Abubakar Shekau a matsayin shugaban kungiyar Boko Haram kuma yana son a yi tattaunawar sulhu da gwamnatin Najeriya
Dubun daubatan mutanen rikicin Boko Haram ya daidaita. Taimakon da gwamnati da wasu kungiyoyi suka shirya na tallafa masu wasu na ji ne kawai basu gani a kasa ba.
Biyo bayan sake kwato Dikwa dake jihar Borno daga hannun 'yan Boko Haram, rundunar sojin Najeriya ta kwato wasu mutane 30 daga kauyukan dake kewayen garin wadanda kungiyar Boko Haram ta mamaye.
Muryar Amurka ta zanta da Kanal Sani Shehu Sheka mukaddashin daraktan yada labarai na rundunar sojojin Najeriya dangane da fafatawar da sojojin keyi da 'yan Boko Haram a arewa maso gabashin kasar
Bayanai daga jami'an ayyukan gaggawa da na tsaro na nuni da cewa kimanin mutane hamsin ne suka rasa rayukansu wasu saba'in kuma suka jikata.
Kwamandan runduna ta biyu ta sojojin Najeriya Manjo Janar Sani Muazu yace sojojin kasar sun shirya su yaki masu tada kayar baya
Domin Kari