Kwamandan runduna ta biyu ta sojojin Najeriya Manjo Janar Sani Muazu yace sojojin kasar sun shirya su yaki masu tada kayar baya
Labarai na nuni da cewa yau kungiyar Boko Haram ta sake kai hari Buni Yadi garin da a can baya tayi barna ta kuma cafkeshi kafin jami'an tsaro su fatattaketa
Hare-haren ta'adanci sun zafafa cikin wannan watan Ramadana da suka yi sanadiyar salwantan rayuka da dama.
Rundunar sojojin Najeriya ta saki mutane 180 wadanda ta tsare har na tsawon shekaru 2 bisa zargin cewa 'yan kungiyar Boko Haram ne. Wadanda aka sako litinin a Maiduguri, babban birnin jihar Borno, sun hada da mazaje da mata dauke da jarirai da yara kanana.
Tun shigowar watan Ramadana hare haren ta'adanci ke karuwa kuma tamkar ba'a ga sauyi ba sakamakon canza madafin iko a Najeriya.
Hare-Haren Bam A Masallatai Da Coci Da Kantin Abinci
Masana harkokin tsaro da kungiyoyin addini, musamman kungiyar Izala, sun fara mayar da martani akan hare-haren da aka kai Jos da Potiskum cikin Najeriya
Ranar Talata da misalin karfe takwas da rabi na dare ne wasu mahara da ake kyautata zaton 'ya'yan kungiyar Boko Haram ne suka afkawa kyauyen Musaram cikin karamar hukumar Mongunu ta jihar Borno.
Yan sanda a arewa maso gabashin Nigeria sunce wasu mata masu harin kunar bakin wake a yau Asabar kaikayi ya koma kan mashekiya, a lokacinda bam din dake makele da jikinsu ya tashi ya kashe su a lokacinda suke kokarin samun motar da zata kai su birnin Maiduguri.
Hotuna Daga Tashin Bam Na Kunar Bakin-Wake A Maiduguri, Yuni 22, 2015
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya mika sakon ta’aziyya ga al’ummar kasar Chadi game da tagwayen hare - haren bam din kunar baki a garin N’djamena.
'Yan Boko Haram sun hallaka mutane 23 a N'Djamena, Chadi.
Domin Kari