Hare-Haren Bam A Masallatai Da Coci Da Kantin Abinci
Masana harkokin tsaro da kungiyoyin addini, musamman kungiyar Izala, sun fara mayar da martani akan hare-haren da aka kai Jos da Potiskum cikin Najeriya
Ranar Talata da misalin karfe takwas da rabi na dare ne wasu mahara da ake kyautata zaton 'ya'yan kungiyar Boko Haram ne suka afkawa kyauyen Musaram cikin karamar hukumar Mongunu ta jihar Borno.
Yan sanda a arewa maso gabashin Nigeria sunce wasu mata masu harin kunar bakin wake a yau Asabar kaikayi ya koma kan mashekiya, a lokacinda bam din dake makele da jikinsu ya tashi ya kashe su a lokacinda suke kokarin samun motar da zata kai su birnin Maiduguri.
Hotuna Daga Tashin Bam Na Kunar Bakin-Wake A Maiduguri, Yuni 22, 2015
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya mika sakon ta’aziyya ga al’ummar kasar Chadi game da tagwayen hare - haren bam din kunar baki a garin N’djamena.
'Yan Boko Haram sun hallaka mutane 23 a N'Djamena, Chadi.
Hotunan Farko Na Tashin Tagwayen Bama-Bamai A N'Djamena.
Hotuna daga Zauren taron kolin kasashe masu makwabtaka da tabkin Chadi a Abuja.
A wani hari da Fulani suka ce an kai masu a yankin Pategi kimanin su ashirin aka kashe tare da kone gawarwakinsu da gidajensu
An bude taron hafsan hafsoshin kasashen dake gabar tafkin Chadi, wato Najeriya, Nijar Kamaru, Chadi har da Benin a babban birnin Najeriya Abuja.
Wasu sun soma mayarda martani akan umurnin da shugaban kasa ya bayar cewa hedkwatar sojojin dake yaki da Boko Hara ta kwashe nata-i-nata ta koma Maiduguri.
Domin Kari