'Yan Boko Haram sun hallaka mutane 23 a N'Djamena, Chadi.
'Yan Boko Haram Sun Hallaka Mutane 23 a N'Djamena, Chadi
1
Jami'an tsaro a kusa da inda wani dan kunar bakin wake ya kai hari a N'Djamena, Chadi
2
Mutane sama da dari ne suka raunata a harin da yan Boko Haram suka kai N'Djamena, Chadi
3
Jami'an tsaro a kusa da inda wani dan kunar bakin wake ya kai hari a N'Djamena, Chadi
4