Hare-Haren bam a masallatai da coci da kantin Abinci, Yuli 5, 2015.
Hare-Haren Bam A Masallatai Da Coci Da Kantin Abinci
Hare-Haren Bam A Masallatai Da Coci Da Kantin Abinci

1
Mutane sun taru suna kallo a cikin cocin Redeemed Christian Church of God, dake garin Potiskum a jihar Yobe a bayan tashin wani bam na kunar bakin wake a ranar lahadi 5 Yuli, 2015.

2
A wannan hoton da aka dauka da wayar hannu, mutane ne suka taru a kusa da wani masallaci inda bam ya tashi a ranar lahadi 5 Yuli, 2015.

3
Tarkacen da suka warwatsu a bayan tashin wani bam a wani kantin abinci dake tashar titin Bauchi, a garin Jos, Jihar Filato, ranar lahadi 5 Yuli, 2015. P Photo)

4
Mutane sun taru suna kallo a cikin cocin Redeemed Christian Church of God, dake garin Potiskum a jihar Yobe a bayan tashin wani bam na kunar bakin wake a ranar lahadi 5 Yuli, 2015.