Wannan nasara na zuwa ne yayin da Real Madrid take shirye-shiryen karawa a wasan karshe na gasar cin kofin zakarun turai ta Champions League.
A watan Maris Barcelona ta nuna sha’awar sayen Halaand amma matsalolin kudade da take ci gaba da fuskanta sun sa ala tilas ta janye.
Ana kallon Haaland wanda dan asalin kasar Norway da Kylian Mbappe na kungiyar PSG, a matsayin matasan ‘yan wasan da za su maye gurbin Lionel Messi da Cristiano Ronaldo a fagen wasan kwallon kafa.
Yayin da ake ci gaba da fafatawa a fagagen wasannin kwallon kafa na duniya, hukumar kwallon kafa ta Afurka, CAF, a yau Talata, ta bada sanarwar zabar kasar Morrocco domin karbar bakuncin karo na karshe, na wasan cin kofin Champions league na Kwallon kafa na Afurka na bana.
Tsohon zakaran damben boksin na duniya, Floyd Mayweather ya isa Najeriya a ziyararsa ta farko a nahiyar Afirka don tallata wasan gabanin wani wasa da zai yi a Dubai ranar Asabar 14 ga watan Mayu.
Guardiola ya bayyana hakan ne bayan da aka tashi a wasan kamar yadda kamfanin dillancin labarai na AP ya ruwaito.
Dan wasan Madrid Rodrygo ne ya zura duka kwallayen biyun farko a minti na 90 da kuma 90+1.
Ana can ana kan fafatawa a gasar cin kofin zakarun Turai na kwallon kafa da a ke kira Champions Ligue.
Hukumar ta dauki wannan matakin ne bayan wani hargitsi da aka samu a lokacin da Najeriya ta kara da Ghana a wasan neman shiga gasar kwallon ƙafa ta duniya a watan Maris.
Duk da cewa kungiyar ta lashe gasar Ligue 1 a karshen makon da ya gabata, hakan bai hana ci gaba da ce-ce-ku-ce kan tafiyar Pochettino ba.
Yanzu hankali ya karkata kan dauki ba dadin da ake kan yi tsakanin Man City da Real de Madrid. Man City dai ba ta daukar gamuwarta da Real de Madrid a matsayin abin wasa, tun bayan da Real Madrid ta mauje Chelsea.
Abuja, Najeriya.
Domin Kari
No media source currently available
1. Messi ne mafi cin kwallo a Argentina, kuma mafi taimakawa a ci kwallo 2. Babu wani a La Liga da ya taba cin kwallo da bugun ‘freekick’ fiye da Messi 3. A La Liga, Messi ne ya fi cin kwallo sau uku a wasa guda. 4. Babu shahararren dan wasan kwallon kafa da aka yi ta sa hotunansa a kwalayen...
Fitaccen dan wasan kwallon kafa Diego Maradona ya mutu bayan fama da matsalar bugun zuciya, a cewar mai magana da yawunsa.
Ga zabin VOA na jerin gwarzayen ‘yan wasan kwallon kafar Afirka biyar da za su buga wasa a yau. Wasu daga cikinsu sanannu ne – yayin da ta yi wu, ba ku san wasunsu ba…. tukuna. Su waye a jerin fitattun ‘yan wasanku a fagen kwallon kafar nahiyar Afirka a yau?