Yau ce zagayowar ranar mata ta duniya wacce Majalisar Dinkin Duniya ta ware.Ga shi nan ana bikin ranar a jihar Tahoua ta Janhuriyar Nijar.
Kasar Algeria ta dawo da daruruwan yan ci rani da suka hada da mata da kananan yara, wannan itace tawaga ta farko da kasar Aljeriya ta maido Nijer. Maris,7,2018
Hotunan Mukadashin sufeto genar na yan sanda Ibrahim Idris ya wakilci Sufeton yan sanda da kwamandan da kungiyoyin tsaro na sa kai Abdullahi Gana yayin da suka kai ziyara a makarantar yan mata na GGSS Yarwa a Maiduguri.
Hotunan Hajiya Aisha Buhari Yayin Data Ke Karbar Bakuncin Mata Yan Jami'iyar APC
Hotunan zauren majalisar dokokin kasar Nijer. Maris, 05, 2018
A watan Disambar bara ne Shugaban Nijar Mahammadou Issoufou ya jagoranci wakilan kungiyar masu noman albasa zuwa kasar Faransa domin neman masu hannu da shuni su saka jari
Domin Kari