Kasar Algeria ta mayar da daruruwan 'yan ci-rani da suka hada da mata da kananan yara da suka fito daga Jamhuriyar Nijar.
Hotunan 'Yan Ci Rani Da Kasar Algeriya Ta Mayar Da Su Nijar
Kasar Algeria ta dawo da daruruwan yan ci rani da suka hada da mata da kananan yara, wannan itace tawaga ta farko da kasar Aljeriya ta maido Nijer. Maris,7,2018

2
Hotunan wasu yara 'yan ci-rani da aka mayar da su Jamhuriyar Nijar

3
Wasu yara 'yan ci-rani da aka mayar da su Jamhuriyar Nijar

5
Yadda aka mayar da wasu 'yan ci-rani Jamhuriyar Nijar gida daga Algeria

6
Wasu 'yan Jamhuriyar Nijar akan hanyarsu ta koma wa gida a aikin mayar da 'yan ci-rani kasashensu daga Algeria
Facebook Forum