Kofin Duniya na gasar kwallon kafa ya iso Abuja, Najeriya a rangadin da Kampanin Coca Cola ke yi da kofin zuwa kasashen duniya gabanin gabatar da kofin ga kasar da za ta lashe gasar a Rasha a watan Yuli.
Kofin Duniya Ya Isa Najeriya
![Shugaba Buhari Rike Da Kofin Duniya](https://gdb.voanews.com/f1a72b8f-386a-40e1-abb9-dec71a4779e3_cx0_cy29_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
Shugaba Buhari Rike Da Kofin Duniya
![Shugaba Buhari Tare Da Kungiyar Kwallon Kafa Na Kasa Super Eagles](https://gdb.voanews.com/6b2b0778-b9a7-4601-ae48-84a27c154fe2_cx4_cy11_cw93_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
Shugaba Buhari Tare Da Kungiyar Kwallon Kafa Na Kasa Super Eagles
!['Yan Najeriya Da Suka Shiga Gasar Tseren Kankara Tare Da Shugaba Buhari Da Mataimakinsa Yemi Osinbajo](https://gdb.voanews.com/60414a78-c4f6-44b7-9c65-ca941c7a5ee2_cx5_cy2_cw90_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
'Yan Najeriya Da Suka Shiga Gasar Tseren Kankara Tare Da Shugaba Buhari Da Mataimakinsa Yemi Osinbajo
![Kofin Duniya Ya Isa Najeriya](https://gdb.voanews.com/257e3e47-15ce-4610-97de-d0f23e7df2a1_cx0_cy7_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
Kofin Duniya Ya Isa Najeriya
Facebook Forum