Jaruman Bollywood sun fara makokin mutuwar 'yar wasa Sridevi a Mumbai
Ranar Litinin din makon jiya ne 'yan Boko Haram suka kai hari a makarantar sakandare ta mata dake Dapci a cikin jihar Yobe inda suka sace 'yan mata 106 wadanda har yanzu babu duriyarsu
Hotunan Makarantar GGSS Dapchi Jihar Yobe da ake zargin an sace dalibanta, Fabrairu, 23,2018
Shirin mahukumtan kasar Nijar na kai matans aure malaman makarantun firamare aiki karkara ba tare da yin la'akari da aurensu ba ya sa sun harzuka sun soma zaman dirshan tareda kai kokensu wa hukumar addinin Musulunci ta kasar domin su shafe masu hawaye
Karon farko Najeriya ta kaddamar da jirgi marar matuki da aka yi wa lakabi da ‘Tsaigumi’ wanda Rundunar sojin saman kasar ta kera maimakon siyowa.
Sojojin Operation Lafiya Dole sun ceto wata tsohuwa da jikarta daga wani sansanin 'yan Boko Haram da suka gano suka kona da maraicen Jumma'a a cikin dajin Sambisa.
Domin Kari