Wasu 'yan matan daga Jahar Barno da suka kubuta daga hannayen 'yan kungiyar Boko Haram, sun gana da wasu 'yan majalisar Amurka, inda suka yi bayani kan irin wahalhalu da suka fuskanta.'Yar majalisar Frederica Wilson, wacce take gwagarmayar neman Amurka ta taimakawa wajen kubutar da 'yan matan da har yanzu suke hanun 'yan bindigar, ita ta jagoranci tattaunawar a majalisar dake nan birnin Washington DC, ranar 7 ga watan Maris shekarar 2018.
Hotunan Wasu 'Yan Mata Biyu Da Suka Kubuta Daga Hannayen 'Yan Boko Haram A Majalisar Amurka
![Wasu 'yan mata biyu da suka kubuta daga hannayen 'yan Boko Haram a majalisar Amurka tare da wasu wakilai a majalisa, Maris 7 shekarar 2018](https://gdb.voanews.com/693cb31c-d4c1-40be-a0d5-bc4dbe818c19_w1024_q10_s.png)
1
Wasu 'yan mata biyu da suka kubuta daga hannayen 'yan Boko Haram a majalisar Amurka tare da wasu wakilai a majalisa, Maris 7 shekarar 2018
![Wasu 'yan mata biyu da suka kubuta daga hannayen 'yan Boko Haram a majalisar Amurka tare da 'yar majalisa Frederica Wilson, Maris 7 shekarar 2018 ](https://gdb.voanews.com/2b623c5a-73b8-4d47-b3dc-4d902f4d5d46_cx11_cy5_cw87_w1024_q10_r1_s.png)
2
Wasu 'yan mata biyu da suka kubuta daga hannayen 'yan Boko Haram a majalisar Amurka tare da 'yar majalisa Frederica Wilson, Maris 7 shekarar 2018
![Wasu 'yan mata biyu da suka kubuta daga hannayen 'yan Boko Haram a majalisar Amurka tare da wasu wakilan a majalisar, Maris 7 shekarar 2018](https://gdb.voanews.com/72f1f62e-9910-44d9-9a34-17c6ac26ede8_w1024_q10_s.jpg)
3
Wasu 'yan mata biyu da suka kubuta daga hannayen 'yan Boko Haram a majalisar Amurka tare da wasu wakilan a majalisar, Maris 7 shekarar 2018
![Wasu 'yan mata biyu da suka kubuta daga hannayen 'yan Boko Haram a majalisar Amurka tare da wasu wakilai amajalisar, Maris 7 shekarar 2018](https://gdb.voanews.com/a97487d2-e5aa-49ce-9eec-09704cc37a02_w1024_q10_s.png)
4
Wasu 'yan mata biyu da suka kubuta daga hannayen 'yan Boko Haram a majalisar Amurka tare da wasu wakilai amajalisar, Maris 7 shekarar 2018
Facebook Forum