Rundunar sojojin Nijeria ta cialwashin cigaba da farautar yan boko haram a duk inda suke, Birrgediya janar Ibrahim Manu Yusuf,kwamanda mai barin gado tare da Birgediya janar Abdulmalik Bui wanda zai maye gurbinsa a Maiduguri jihar Borno
Rundunar sojojin Nijeria ta sha alwashin cigaba da farautar yan boko haram a duk inda suke, Birrgediya janar Ibrahim Manu Yusuf,kwamanda mai barin gado tare da Birgediya janar Abdulmalik Bui wanda zai maye gurbinsa a Maiduguri jihar Borno.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya Frafesa Yemi Osinbajo, ya gana da masu ruwa da tsaki kan lamuran kanana da matsakaitan masana’antu a Kano, karkashin shirin gwamnatin tarayya na bunkasa harkokin kasuwanci da samar da rance ga kanana da matsakaitan masana’antu.
A babban birnin tarayya Abuja dubban mabiya darikar Katolika ne suka gudanar da zanga-zangar nuna rashin jin dadinsu game da kashe-kashen dake faruwa a Najeriya.
An daura auren Yariman Birtaniya Harry da Meghan Markle aure yau a garin Windsor dake bayan garin birnin London a wani buki da aka bayyana a matsayin mafi tasiri a tarihin masarautar
Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo a wani taro da gwamnonin kudancin Nigeria
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, ya halarci shirin taron dawo da cigaban tattalin arziki da ake cewa ERGP a takaice a babban dakin taron dake Abuja, International Conference Centre, Abuja.
Domin Kari