A ci gaba da ziyarar da ya kai Jigawa, shugaban Najeriya ya kaddamar da wasu ayyuka da gwamnatin jihar ta yi.
Kungiyar Islamic Relief Organization da kungiyar Smile Mission sunyi wa masu jinyan ciwon ido tiyata kyauta a Maiduguri
Bikin nadin sarautar sarkin Tsibiri, bayan jayayya game da zaben sarkin da masu hamayya da shi suka yi ta yi harda da kai kara kotu.
Taron yan darikar Tijjaniyya a Najeriya yayin da watan Ramadan ke nan tafe, Afrilu, 5, 2018
Jama'a sun taru a wani wurin shirye-shirye gabanin fara azumin watan Ramadan
Mataimakin shugaban kasar Najeriya Yemi Osibanjo ya kai ziyara makarantar firamari a Akure dake jihar Ondo domin binciken shirin ciyar da dalibai da aka fara a makarantar inda Gwamnan Ondo Arakunrin Oluwarotimi Akeredolu da wasu ministoci suke cikin tawagar ziyarar.
Yayin da alkaluman mutanen da suka mutu a tagwayen harin kunar bakin wake da aka kai garin Mubi ke karuwa, yanzu haka an garzaya da wadanda ke da munanan raunuka zuwa cibiyar lafiya dake fadar jihar wato FMC Yola.
Domin Kari