Mataimakin shugaban kasar Najeriya ya gana da gwamnonin yankin Niger Delta a ofishin sa dake Abuja a ranar Alhamis 17 ga watan Mayun shekarar 2018.
Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Yemi Osinbajo Ya Gana Da Gwamnonin Niger Delta

1
Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Yayin Da Ya Ke Ganawa Da Gwamnonin Yankin Niger Delta A Ofishin Sa Dake Abuja

2
Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Yayin Da Yake Ganawa Da Bakin Sa

3
Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Yayin Da Ya Ke Ganawa Da Shugabannin Yankin Niger Delta

4
Mataimakin Shugaban Kasa Yayin Da Yake Gaisawa Fa Gwamnonin Jihohin Niger Delta
Facebook Forum