Wani bakon haure wanda bashi da izinin zama a kasar Faransa ya samu takardar zama dan kasa bayan ya ceci rayuwar wani yaro dan shekaru 4 da ya kusa fadowa yana ta lilo daga wani bene mai hawa hudu.
Wani Bakon Haure Dan Kasar Mali Ya Samu Takardar Zama Dan Kasa A Faransa

1
Mamoudou Gassama dan asalin kasar Mali tare da yayan sa a lokacin da yake rike da takardar izinin zama a kasar Faransa da ya samu a ranar 29 ga watan Mayu.

2
Ginin da Mamoudou Gassama ya hau ya ceto yaron dan shekara 4.
Facebook Forum