Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi a Jamhuriyar Nijar ta bada sanarwar cafke tan 29 na maganin jabu da aka kiyasta kudinsa akan miliyan 560 na sefa lokacin da wasu ke kokarin shigo da su ta iyakar kasar da Burkina Faso
'Yan Sanda A Janhuriyyar Nijar Sun Kama Magungunan Jabu

1
An Cafke Maganin Jabu

2
An Cafke Maganin Jabu

3
An Cafke Maganin Jabu

4
An Cafke Maganin Jabu a Nijar
Facebook Forum