Ajandar taron bana ita ce yadda za a kulla a kuma cin moriyar kawance a tsakanin cibiyoyin lafiya da kamfanonin sarrafa magunguna
Tarayyar Kungiyoyin agajin Red Cross da Red Crescent ta Duniya tana neman dala miliyan 250 domin tallafawa masu fama da TB a duniya
A wannan wata na Maris aka yi bukukuwan ranar mata da ranar ruwa a duniya tare da neman magance yadda mata ek shan wahala a wannan fanni
Hukumar agajin jinkai ta Tarayyar Turai ta bayar da kimanin Naira miliyan 637 ga ofishin UNICEF na Najeriya domin ciyar da yaran
Wani bincike na nuni da cewaMatan da suka sha taba sigari suna cikin hadarin kamuwa da sankaran nono
Bankin yace tashin farashin abinci na kwanakin nan ya jefa mutane har miliyan 44 cikin talauci
A bayan da aka fara samun nasarar ceton yara 'yan kasa da shekara goma, asusun UNICEF ya ce su ma 'yan shekaru 10-19 su na bukatar kula
Sabon rahoto na Hukumar Kiwon Lafiya ta Duniya yace barasa tana kashe mutane miliyan biyu da rabi kowace shekara a fadin duniya
Mai dakin shugaban Amurka tana rangadin kwanaki biyu a New York domin tallata wannan shiri na kare lafiyar yara daga kiba mai tsanani
Firayim Minista Cameron ya bi sahun Bil da Melinda Gates wajen kiran da a kammala yakin da aka faro da cutar shan inna ta Polio
Ganowa tare da yin jinyar cutar maleriya da wuri su na rage tsananin cutar da kuma mace-macen da ta ke haddasawa.
Kimanin rabin al'ummar duniya suke cikin kasadar, amma ta fi yin tsanani a kasashen Afirka dake kudu da hamadar Sahara
Domin Kari