Ministan lafiya a Najeriya ya ce ba za a iya cimma muradun karni ba sai an dauki matakan shan kan cutar dundumi da zazzabin ciwon sauro
Kwararru sun bayyana cewa, ba za a iya shawo kan matsalar gubar dalma ba a jihar Zamfara, sakamakon yanayin rayuwar al’ummar yankin
An sami bullar shan inna a jihar Naija karon farko cikin shekaru uku
Masu fama da cutar kanjamau sun yi kira da a daina nuna masu wariya a wajen daukarsu aiki a kasashe dabam dabam na duniya
Ban ki Moon ya zabi shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a matsayin daya daga cikin yan kwamitin kula da ceto rayukan mata da yara
Ministan lafiya na Najeriya, Onyebuchi Chukwu yace mutane biyu cikin uku a kasar na fuskantar barazanar kamuwa da cutar dundumi.
Sarakunan gargajiya da masu fada a ji tsakanin al’umma suna ci gaba da bada goyon baya da hadin kai domin ceto rayukan kananan yara
An yi kira ga gwamnatin tarayyar Najeriya ta bada fifiko kan kula da samar da abinci mai gina jiki ga mata masu juna biyu da yara
Cibiyar raya kasashe ta Amurak-USAID zata samar da sinadarin gina jiki domin rarrabawa sama da kananan yara dubu saba’in.
An bayyana shirin kula da lafiyar mata masu juna biyu don shawo kan mace macen mata bisa dalilai da suka shafi haihuwa.
Ana ci gaba da samun kananan yara dauke da cutar shan inna a Najeriya duk da ikirarin da kasar ke yin a shawo kan yaduwar cutar
Masu ilimin kimiyya a Najeriya sun ce amfani da maganin Fansidar yana kara yada kwayar cutar maleriya a tsakanin al’umma
Domin Kari