Wani fitaccen likita a Amurka ya karfafa bukatar sauya hali a matsayin hanyar yaki da cutar kanjamau.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa, ta kara damara domin ganin ta magance yadawa kananan yara cutar kanjamau
Amurka da kuduri aniyar yaki da cutar kanjamau
Kamfanin kiwon lafiya a Afirka Philips Healhcare ya kaddamar da wani shirin kula da mata masu juna biyu da jarirai a Najeriya
Dubban mutane suna ci gaba da halartar taron kasa da kasa akan kanjamau,
Kwararru sun ce mai shan maganin cutar kanjamau yana bukatar hadin kai da goyon bayan iyali
Dubban wakilan kasashen duniya daban-daban na halartar babban taron kasa da kasa da aka soma a nan Washington akan yaki da cutar kanjama
Halin ko in kula na kara taimakawa wajen yaduwar cutar kanjamau a Najeriya
Bincike na nuni da cewa, kimanin kanananan yara dubu dari ne suke mutuwa kowacce shekara ta dalilin cutar sikila a Najeriya
Shugabannin manyan kamfanonin kasashen duniya sun yi kira da a kawo karshen kayyade tafiye-tafiyen masu dauke da kwayar cutar HIV.
Washington, D.C.
Kimanin manyan kwararru a fannin binciken kwakwa kan cutar AIDS dubu 25 ne zasu fara wani taron kasa da kasa kan yaki da cutar kanjamau
Domin Kari