Kananan yara tsakanin wata shida zuwa shekaru uku sukan yi fama da wani irin ciwon kunne da ake kira Otitis media, wanda yake ciwo a tsakiyar kunne.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta dauki wani sabon mataki na tabbatar da cewa kowanne mutum ya sami kiwon lafiya nagari.
A bayan da aka shafe makonni biyu babu rahoton sabbin kamuwa da cutar Polio, sai gas hi a makon farko na watan Yuli an samu yara 9 da cutar a Najeriya
Somaliya, wadda ta shafe shekaru 6 ba a samu rahoton kamuwa da cutar Polio ko daya ba, yanzu tana fuskantar annobar Polio fiye da Najeriya
Shan ruwan zafi na lemo kowacce safiya na taimakon wajen narkewar abinci.
Malariya wata kwayar cuta ce wadda ke gurguntar da rayuwar mutane, wadda ke yaduwa ta wurin macen sauro.
Ustaz Hussaini Zakariya na masallacin Uthman Bn Affan dake Abuja, ya soki lamirin wadanda ke fakewa da sunan addini su na hana yara karbar maganin rigakafin Polio
Kwararru a kan harkokin lafiya a Najeriya na ci gaba da nuna fargaba kan matakan da al’umomi a kasar ke daukawa wajen kare kansu daga cutar zazzabin cizon sauro musamman batun tsabtace muhalli da kwanciya cikin gidajen sauro.
Shugaban cibiyar yaki da cutar fuka da ciwon kurkunu na jihar Kaduna Dr Julius Gajere, ya yi kira ga ‘yan Nigeriya su rika zuwa gwaji domin duba lafiyar jikinsu.
Shugabannin Afrika baki daya ko kuma wakilansu na halartar wani kasaitaccen taro wanda ake nazari tare da yin bita a kan yaki da cututukan nan na kanjamau da tarin fuka da malariya watau zazzabin cizon sauro da manyan cututuka dake addabar kasashen Afrika.
Ofishin rigakafin tarin fuka da kuturta na kasa yace za a kashe naira miliyan hudu, domin su fadada kiyaye ciwon tarin fuka a kananan hukumomi 15 na jihar kebbi.
Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya bayyana damuwa game da ci gaba da yaduwar kwayar cutar HIV a kasarn, ya kuma ce zai fuskanci wannan kalubalar sosai.
Domin Kari