Dr. Lawal Aliyu Rabe, yayi bayanin yadda aka gano magungunan rigakafi, da kuma yadda ake harhada su, musamman na Polio, domin kare yara daga zamowa guragu
Majalisar Dinkin Duniya ta yabawa sabon yunkurin shawo kan yada cutar HIV
An samu raguwar mutuwar masu kanajamau a Jihar Neja saboda matakan da gwamnatin jihar ke dauka
Barkewar cutar atini ta dauki rayuka biyar a birnin Upington cikin lardin Arewa na Afirka ta kudu
Wani bincike daga Jami’ar George Washington ya bayyana cewa, yin tafiya ta minti 15 bayan cin abinci yana hana tsofaffi kamuwa daga kashi na biyu na ciwon suga
Wata kungiya, mai suna TSHIP, dake aiki tare da hukumar raya kasashen Africa, USAID, ta bayanna cewa an sami wania magani mai hana mata zubar da jini bayan haihuwa.
Wani sabon rahoto ya nuna cewa Najeriya ita ce kasa ta karshe a cikin kasashen da aka sami ci gaba a fannin yaki da cutar kwayar kanjamau inda ake kokarin rage yawan mutane masu mutuwa ta wajen cutar HIV.
Jami’an kiwon lafiya na jihar Naija sun ce an samu koma baya wajen shayar da jarirai da nonon uwa.
Kungiyar ta tattara masu goyon baya da masu adawa da aikin rigakafin cutar Polio domin musanyar ra'ayi kan wannan aiki a Minna, jihar Neja
Gwamnatin jihar Jigawa zata yiwa yara miliyan 1 allurar rigakafin cutar shan inna, a ci gaba da shirin allurar rigakafi.
Gwamnatin jihar Jigawa zata yiwa yara miliyan 1 allurar rigakafn cutar shan inna, a ci gaba da shirin allurar rigakafi.
Masana sun ce uwa mai shayarwa na iya shayar da yaron da ba nata ba, amma sai anyi mata gwajin cutar cida, anga cewa bata da ita tukuna.
Domin Kari