Girgizar kasar ta sa an yi jan hankali game da afkuwar tsunami a wasu garuruwa
Kwamatin sulhun Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana Takaici, da damuwar
Shugaban kasar Mali Amadou Toumani Toure ya yi murabusa daga mukaminshi, makonni bayanda sojoji suka hambare gwamnatinshi.
Ministan babban birnin Tarayya Abuja Bala Mohammed ya ci alwashin shawo kan cutar shan inna a kasar
Wannan ce ziyarar da wani Firai Ministan Turkiyya ya kai China cikin shekaru 27
Hukumomi a Nigeria sun ce wani bam din da ya tarwatse a
Dioncounda Traore wanda shine tsohon kakakin majalisar dokokin kasar, zai rike mukamin shugaban kasa karkashin gwamnatin wucin gadi..
Gwamnatin Syria ta ce kafin ta aiwatar da yarjajjeniyar janye
Kungiyar ECOWAS ta kula yarjejeniya da shugabanin juyin mulkin kasar Mali na kafa gwamnatin rikon kwarya
Hakan ya biyo bayan an tabbar da mutuwar shugaba Bingu wa Mutharika, wanda kwatsam bugun zuciya ta kashe shi ranar Alhamis.
Yan tawaye kasar Mali su ayyana samun yanci juma'an nan.
Faransa da Kasashen Afirka Sun Yi Watsi da Ikirarin 'Yan Tawayen Mali na kafa kasar su mai 'yancin kai
Domin Kari