Alhamis din nan aka kai shugaban Malawi asibiti cikin gaggawa a saboda ya kamu da rashin lafiya
Rahotanni na cewa mayakan kungiyar ‘yan tawayen kasar Mali sun ce
Asusun tallafawa kananan yara -UNICEF yana shirin hada hannu da kungiya mai zaman kanta “Service to humanity” a jihar Katsina
Manyan jami’yun siyasar kasar Mali sun yi watsi da kiran da shugabannin juyin mulkin sojin kasar suka yi, na gudanar da ‘taron kasa”
Keftin Amadou Sanogo ya yi kira a yi babban taron kasa ranar alhamis
‘Yan sanda a birnin Oakland na jihar California, sun ce tsohon dan makarantan
A jiya talata majalisar tsaro da zaman lafiya ta tarayyar Afirkan, ta bada umurnin kakabawa Malin takunkumi a fadin nahiyar baki daya.
Kwamitin Tsaron MDD na taron gaggawa game da batun Mali a yau Talata
Sabon shugaban kasar Senegal Macky Sall ya yi rantsuwar kama aiki
Shugabannin kasashen yammacin Afrika suna shirin gudanar da taron koli yau Litinin a kasar Senegal kan sauyin lamura da samu a Mali
Bayana na nuni da cewa, kananan yara sittin da biyu suka kamu da cutar shan inna a jihohi takwas na arewacin kasar Najeriya.
zasu dage cewa tilas shugaba Assad ya aiwatarda daftarin zaman lafiya da manzo na musamman da majalisar dinkin duniya da ....
Domin Kari