Kimanin manyan kwararru a fannin binciken kwakwa kan cutar AIDS dubu 25 ne zasu fara wani taron kasa da kasa kan yaki da cutar kanjamau
Wadansu ‘yan majalisar dokokin kasar Zimbabwe guda hudu sun yi kaciya a yunkurin wayar da kan al’umma dangane da illar cutar kanjamau
Kwararru a fannin boma-bamai a jihar Colorado dake tsakiyar Amurka sun ce yau asabar zasu sake kokarin shiga gidan da aka yiwa kawanya d
Ana bukatar hadin kan dukan kananan hukumomin Najeriya 774 kafin a iya cimma burin shawo kan cutar shan inna.
An harbe mutum 12 a jihar Colorado nan Amirka
Hukumomin kasar Habasha sun ce Firai Ministan kasar Meles Zenawi zai dauki hutun kula da lafiyarshi
Kasar Rasha da China sun hau kujerar naki a kan wani kudurin kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da zai kakabawa Siriya takunmi
Ministan tsaro, da mukaddashin ministan tsaro da wani janar na sojan gwamnatin Sham sun mutu a tashin bam a birnin Damascus
Gwarzon yaki da mulkin wariyar Afrika ta kudu, Nelson Mandela ya cika shekaru 94 a duniya
Birnin tarayya Abuja ya sami tallafin yaki da zazzabin cizon sauro da gudummuwar Naira miliyan hamsin da uku daga Babban Bankin Duniya
Duk da cewa bana ba ta lashe kofin Premier League ba, Manchester United ta samu kambun Kungiyar Wasa Mafi Daraja A Duniya
Yanzu an fara daukar matakai na shawo kan kwarin a yankin da tuni yake fama da matsalar karancin abinci.
Domin Kari