Tsohon gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya ce haka rayuwa take. Tsohon gwamnan ya yi wannan furuci ne a wata hira da sashen Hausa na Muryar Amirka, ya yi da shi bayan wata kotu ta ba da belinsa.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar ya kalubalanci illahirin al’ummar Najeriya musamman shugabannin hafsoshin sojin kasar da shugaba Muhammadu Buhari ya nada, dangane da yanayin tsaro da kasar ke ciki a halin yanzu.
Kotu ta bada belin tsohon gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido, Yayinda ake jiran cika sharuddan belin 'ya'yansa biyu da aka tsare su tare.
Mallam addini a jihar Plato sun bukaci al’umma su hada kai ba tare da nuna banbanci ba, wajen bankado bata gari dake hallaka rayuwan al’umma da basu ci ba basu gani ba.
Gwamnatin kasar Jamus, da kuma jihohin Oyo da Kano a Najeriya, sun fara wani shiri da zai sanya ido a game da barkewar cututuka, tare da daukar matakin gaggawa na shawo kansu.
Jigilar mahajjatan kasar Nijer ta fada halin rashin tabbas
Ministan lafiyar Najeriya Dr.Halliru Alhasan ne ya fadi haka a wata tattaunawa da Sashen Hausa na Muryar Amurka
wani dan gudun hijira yace ba zasu iya yin kasadar kai iyalan su da sauri ba
An kashe mutane biyar da kuma sace shanu dari biyu da ashirin.
Hajiya Hafsat ta ce a Najeriya duk wata haraka ta zama ta karya, ta almubazzaranci, ta cuta
Shugaban , Barack Obama, ya umarci matasan Afirka,dasu ciyar da nahiyar gaba
Domin Kari