Jamiyar CDS Rahama ta jamhuriyar Nijer,na zargin shugaban jamiyar PNA Al'oumma, Alhaji Sanoussi Tambari Jakou
Da rashin kudi, da kuma yadda wasu masu hali ke dafa kayan buda baki fiye da cikin su
Kwanan nan sabon kwamitin mutane bakwai da aka kafa zai fara aikin binciken gwamnan da mataimakin sa
Sun kashe sojoji 12 gami da shugaban su, da kuma 'yan sanda biyar tare da babban jami'in su mai mukamin D.P.O
Da tsakar daren Litinin ne, hukumomin Jihar Abiya suka kama wasu ‘yan arewacin Najeriya su 486 bisa zargin cewa ‘yan Boko Haram ne.
Haruna Bako ya ce Najeriya za ta yiwa Iran ci 2-1 ko kuma ci 2-0
Wasu 'yan Nijer sun ce su duka ne suka yi zanga-zangar lumana a birnin New York, wasu sun ce sam , ban da su a ciki
'Yan ci rani daga sassan Najeriya daban-daban da ke son zama a jahar Enugu su nemi kudi sai sun yi rajistar katin shaida
Majiyoyi da dama daga Najeriya sun tabbatar cewa ‘yan bindiga sun sace Sarkin Uba, Alhaji Ali Ismail Mamza, a lokacin da aka kaiwa jerin gwanon motocinsu hari tare da Sarkin Gwoza da Sarkin Askira Alhaji Abdullahi Ibn Muhammad Askirama.
Wanda ake nema da laifi, kuma wanda ya kira kanshi dan leken asiri da ya tona asirin hukumar tattara bayanan sirrin Amurka, Edward Snowden yace yana so ya dawo gida Amurka.
Kasar Japan tace Koriya ta Arewa ta amince a cigaba da bincike akan mutanen Japan da Koriya ta Arewa ta sace a shekarun 1970 da 1980.
Jami’an kasar Australiya sun tantance cewa jirgin Malaysiannan wanda ya bace, bai fadi a yankin kudancin tekun Indiya ba, inda aka ji alamar karar na’u’ra a watan da ya wuce.
Domin Kari