Masana da masu sharhi akan sha’anin ilimi a Najeriya na ci gaba da yin sharhi akan yadda karancin Malaman dake koyarwa a Jami'o'n kasar ke kawo cikas wajan samun ilimi mai zurfi.
Jagorar jam’iyyar APC a Nigeria Bola Ahmed Tinibu kuma mai neman tsayawa takarar shugaban kasa karkashin tutar jam'iyar a shekara ta 2023, ya kai zayarar jaje a jihar Neja a sakamakon matsalar bala’in ‘yan fashin daji da suka addabi jihar.
Gwamnatin jihar Nejan ta tabbatar da kai harin amma ba ta kai ga ba da adadin wadanda harin ya rutsa da su ba.
Wasu mahara dauke da manyan bindigogi sun hallaka akalla mutane 16 a dai dai lokacin da suke cikin masallaci suna gudanar da sallar asubahin ranar Laraban nan a jihar Neja dake arewacin Nigeria.
Gwanatin jihar Nejan Nigeria ta kai kayan tallafin kayan abinci ga wasu daruruwan yan gudun hijira wadanda suka tsere daga garuruwansu a sakamakon hare haren yan bindiga da suka addabi wasu yankuna na jihar Nejan.
A yayinda mayakan kungiyar boko haram ke cigaba da mamaye sassa daban daban a yankin Shiroro ta Jihar Neja dake arewa maso tsakiyar Nigeria, yanzu haka kuma gwamnatin jihar Nejan tace mayakan kungiyar Islama ta yammacin Afrika wato ISWAP na can ta fara aikin kafa wata daula a yankin Borgu.
'Yan bindiga sun kashe mutum guda tare da yin garkuwa da 69 a jihar Neja da ke tarayyar Nigeria. Haka kuma mayakan boko haram sun fara kwace mata da karfi a jihar.
Gwamnatin jihar Nejan ta kaddamar da wani kwamiti na musamman domin bincike akan mummunan kisan gillar da ake zargin wasu jami’an yan banga sun yima wasu al’umma Fulani a jihar Nejan.
Wasu 'yan bindiga dauke da manyan makamai sun hallaka mutane fiye da goma sha biyar lokacin da su ke sallar asubahin ranar Litanin a jihar Neja dake Tarayyar Nigeria,
Kimanin Mutane 33 ne aka kashe a wasu hare hare mabanbanta da ‘yan bindiga suka kai a jihar Neja da ke Arewacin Nigeria.
Gwamnatin jihar Nejan dai ta ce babu ja da baya akan rufe hanyar Minna zuwa Bidda har sai an kammala gyaran a cewar Kwamishinan Ayyuka Alh. Mammam Musa.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari wata majami'ar ECWA a Kogi, inda su ka yi awon gaba da wasu mutane uku, su ka kuma kashe wani mutum.
Kawo yanzu, mutane 43 ne suka mika takardunsu na neman zama saban Sarki a masarautar kontagora ta jihar Nejan Nigeria bayan rasuwar tsohon Sarkin Alhaji Sa'idu Namaska makon jiya,
Gwamnatin jihar Naija da ke Arewa maso yammacin Najeriya ta ba da sanarwar rasuwar Mai Martaba Sarkin Sudan na Kontagora Alhaji Sa'idu Namaska.
Gwamnatin jihar Nejan Najeriya ita ma ta sanar da rufe manyan kasuwannin dake ci mako-mako kuma ake sayar da dabbobi a cikinsu a duk fadin jihar.
Dalibai kusan 100 ‘yan bindigar suka yi awon gaba da su ciki har da kananan yara ‘yan kasa da shekara 7, lamarin da ya janyo kakkausar suka a ciki da wajen Najeriya.
Gwamnan jihar Neja a Najeriya Alhaji Abubakar Sani Bello ya ziyarci garin Ma’undu da ‘yan bindiga suka dai daita domin ganema idonsa irin ta’asar da ‘yan fashin daji sukayi ma mutanen wannan gari.
A yanzu dai wadannan yara sama da dari suna cikin makonni 11 kenan a hannun wadannan ‘yan fashin daji ba tare da samun nasarar kubutar da su ba.
Batun dorewar zaman lafiya da hadin kan kasa shi ne ya dauki hankalin da dama daga cikin wadanda suka halarci bikin cika shekara 80 da zagayowar ranar haihuwar tsohon shugaban mulkin soja a Najeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida mai ritaya.
A cewar Iliya Garba, hadimi ga kwamishinan, an sako shi ne bisa kokarin iyalansa ba tare da biyan kudin fansa ba.
Domin Kari