Dan shekara 80, Pele, shi ne dan wasan kwallon kafa namiji da ya taba lashe kofin duniya sau uku.
Chambas ya nuna fargabarsa kan yadda nahiyar Afirka musamman yankin yammaci yake fadawa kangin juyin mulki.
A ranar 7 ga watan Nuwambar 2010, Alpha Conde ya zama shugaban Guinea na farko da aka zaba bisa tsarin dimokradiyya.
A watan Oktoba shugaba Alpha Conde ya lashe zabe a karo na uku bayan da ya yi wa kundin tsarin mulkin kasar kwaskwarima, abin da ya ba shi damar sake tsayawa takara duk da cewa ya kammala wa’adinsa na biyu.
Kamfanin dillancin labaran AFP ya ruwaito a ranar Lahadi cewa ya samu wani bidiyon shugaba Alpha Conde sanye da wata riga da wando da suka yamutse, yana zaune a wata kujera zagaye da sojoji.
Faransa ce ke saman teburin da maki tara a wasanni biyar da ta buga amma Finland wacce ke matsayi na biyu da maki biyar na da wasanni biyu da za ta buga a nan gaba.
Hukumomin tsaro sun ce ‘yan bindigar da suka kashe Olajide sun sace wasu mutane biyar da suke tare da shi.
Matsalar garkuwa da mutane ta zama ruwan dare a Najeriya musamman a arewa maso yammacin kasar, inda ‘yan bindiga suka mayar da satar mutane don neman kudin fansa tamkar sana'a.
A watan Fabrairun bana, 'yan bendiga sun sace dalibai mata 279 a makarantar sakandare ta Jangebe da ke jihar ta Zamfara wadanda aka sako su a watan Maris.
Sakamakon wasan ya ba Ronaldo dan shekara 36 damar wuce Daei wanda ya zura kwallaye 109 cikin wasanni 148 da ya bugawa kasarsa ta Iran.
“Akwai bukatar a kara mayar da hankali wajen tabbatar da doka da oda da kuma sake gina tubalan zaman lafiya,” a tsakanin al’uma.
Kakakin shugaba Buhari Femi Adesina ya tabbatar da sallamar ministocin biyu wadanda tuni an maye gurbinsu da wasu.
Barcelona har ila yau ta sayar da dan wasan tsakiyanta Ilaix Moriba ga kungiyar RB Leipzig akan kudi euro miliyan 16.
Jarumar ta kuma lakancin fannin fitowa a matsayin mai barkwanci wanda shi ma takan nishadantar da masoya fina-finan Kannywood da abubuwan ban dariya.
A ranar Lahadi Mbappe ya ci wa PSG kwallaye biyu a karawar da suka yi da Reims wacce suka doke da ci 2-0.
“Ina mai tabbatarwa da ‘yan Najeriya cewa, kudurin da na sa a gaba na kare rayukansu da dukiyoyinsu na nan daram.” Buhari ya ce.
PSG ta doke Reims da ci 2-0, kuma Kylian Mbappe ne ya zura duka kwallayen biyu.
Har yanzu Juve ba ta lashe wasa ko daya a wannan sabuwar kakar wasanni ba yayin da ta buga guda biyu.
“Wannan aiki ne na masu rura wutar rikici, wadanda suke so su haifar da rudani don a ta da husuma a kuma jefa tsoro a zukatan jama’a.”
Domin Kari