Shugaban Amurka Donald Trump a wata ziyarsa ta farko a duniya da yayi zuwa Saudiya yace, yaki da ta'addanci kamar yakine tsakanin na gari da mugu.
Shugaban Amurka Donal Trump Ya Kai Ziyara A Saudiya

5
Sakatarin harkokin waken Amurka Rex Tillerson na tattaunawa da shugaban kasar Amurka Donald Trump a lokacin wata ganawa da shugabanin Gulf Cooperation Council Summit, a filin shawarma na King Abdulaziz Conference Center dake Riyadh, kasar Saudi Arabia, ranar 21 ga watan Mayu shekarar 2107.

6
Shugaban kasar Amurka Donald Trump na shakatawa tare da shugaban kasar Masar Abdel Fattah al-Sisi a lokacin wata ganawa a babban birnin kasar dake Riyadh, kasar Saudi Arabia, ranar Lahadi 21 ga watan Mayiu shekarar 2017.

7
Shugaban kasar Amurka Donald Trump tare da Sakataren Harkokin Wajen Amurka Rex Tillerson da kuma sarkin Saudi Arabia Yarima Prince Muhammad bin Nayef na tattaunawa game seafarer man fetur a taron Gulf Cooperation Council da aka yi a babban birnin kasar Riyadh dake kasar Saudiya, ranar Lahadi 21 ga watan Mayu shekarar 2017.

8
Uwargidan Shugaban kasar Amurka Melani Trump ta kai ziyara a GE wata masana'antar mata dake babban birnin kasar Riyadh, dake Saudi Arabia, ranar Lahadi 21 ga watan Mayu shekarar 2017.
Facebook Forum